Manchester City ta ci Manchester United a gida

0 4

Click to subscribe my channel

Manchester City ta samu nasara a kan Manchester
United da ci 2-1, a wasan da suka buga ranar
Asabar, a Old Trafford.
Dan wasan Man City, Kevin de Bruyne ne ya fara
jefa kwallon farko a ragar Man United.
Kelechi Iheanacho ne kuma ya sanya kwallo ta biyu,
a inda shi kuma Zlatan Ibrahimovic ya ci wa Man
United kwallo daya.
Yanzu dai Manchester City tana da maki 12 kuma
ita ce a saman teburin gasar Premier, bayan da ta
samu nasara a wasanninta dari bisa dari.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Click to subscribe my channel