Majalisar Jihar Kano Tayi sammacin Ganduje

81

Advertisement

Majalisar Jihar Kano Tayi sammacin Ganduje, a yanzu Ne majiyar mu ta samu labarin cewa Majalisar Juhar Kano ta gayacci Gwamna Jihar kano zuwa gaban ta Domin Amsa tambayoyi a kan vedion da aka saki dake nuna wannan Vedio Dake Nuna Yana Karbar wannan dalloli.

majalisar Dai ta gayyacci Gwamnan ne zuwa majalisar A Ranar Jumaa mai zuwa inda zai amsa tambayoyi a kan wannan Zargi da ake masa akan ya karbi na goro daga Hannun Yan Kwangila.

Wakar Bikin Ado Gwanja By saniyo M Inuwa

Umar M Sharif Bako Complet Album

Babban Kusskuren Yan Nigeria A 2019

Yadda zaka gano wayarka Ta andriod da ta bata

 

 

source: Kowanne Gauta freedom Radio

Leave a Reply