Kotu Ta hqnq Belin Sheikh Zakzzaky

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Babbar kotun jihar Kaduna taki bada belin shugaban ‘yan uwa musulmi da aka fi sani da ‘yan Shi’a, bayyan da lauyoyin Shehin suka bukaci kotu ta bada belin Malamin, lauyoyin sun ce malamin da mai dakinshi suna fama da rashin lafiya.

Alkalin da yake shara’ar yace, wadanda ake karan basu bada wata takarda da take nuna suna fama da wata rashin lafiya ba, don haka bai ga bukatar a bada belinsu ba, alkalin ya umarci hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta ci gaba da tsare mutanen biyu.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.