Kasan waye Gwarzon Shekarar 2017 a kwalan kafa???

0

Yadda Fifa za ta bayyana wadanda suka yi fice a fagen tamaula a duniya da ake yi a ranar 23 ga watan Oktoban 2017.

Takaitacce:

Ronaldo ne gwarzon dan kwallon kafa na duniya na 2017

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Zidane ne kocin da babu kamarsa a 2017 Kwallon da Giroud ya ci Palace ce mafi kayatarwa