Kasan Menene maanar so kuwa?

0 173

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

A KULLUM-KULLUM_SO

” wani malamin ‘philosophy’ yace (love is infinite) wato ‘SO’ wani abu ne wanda baida iyakar bayani.

sannan abu ne mai wuyar fassara, kuma wanda ya keta hankali ya zarce tunani. {wani malamin} yace;

KARANTA WADANNAN;
1 of 5

‘SO’ wani abu ne da ya dunkule a zuciyar mutum biyu, su zama tamkar zuciyar mutum daya A tunanina ‘SO’ wani abu ne dake ya duwa a zuciyar mutune, wanda aka dasawa dukkannin mai rai.

wanda baxa aganshi bah sai dai aji shi, sannan ya hada xukatan rayuka su xamma daya”.

Ku lasance damu domin samun sababin baya nai

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram