Karanta Yadda Liyafar Yan Fim da Shugaba Buhari Ta kasance

0 46

Click to subscribe my channel

Shugaban kasa Muhammad Buhari ya shiryawa yan film da mawakan hausa liyafan cin abinci a fadarsa dake garin Abuja.

Liyafar cin abincin dai ta samu halarta yan film din hausa da mawakan hausa mazansu da matansu.

Sannan kuma ta samu halarta wasu daga cikin governor’s na wasu jahohin Nigeria cikin harda Governor jihar Kaduna Malam Nasiru El’rufa,i.

Shugaban kasa dai ya shirya liyafan ne domin karramawa ga yan film da kuma mawaka bisa ga irin gudun mawa da suke bayarwa ta fuskoki da dama.

Mawaka da yan films sunyiwa shugaban kasa Muhammad Buhari fatan Alkhairi da fatan lashe zaben shekarar dubu hudu da sha tara 2019.

KARANTA WADANNAN;
1 of 38

Sannan sun alkawarantawa shugaban kasa cewa bada kudi ba ko za,a kamasu a yanzu koda jini sai sun dangwadala shugabaBuhari kuri,arsu a 2019.

Aku Kasance Tare Da Shafin Mu Domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu.

©Hausa22blog

Click to subscribe my channel