Karanta yadda aneman duniya aka tsaga gaban wata aka samata magani

0

BBC ta labarta hirar da ta yi da wata matar aure wacce ta nemi a boye sunanta a shirin Adikon Zamani cewa, “ba ta taba samun ikon mallakar mijinta ba sai lokacin da ta je wurin wata mai maganin mata na gyaran gida ta tsaga mata gabanta tare da sanya magani a ciki.”

Matar ta ce, duk matan da suke cewa kayan mata ko kuma gyaran jiki karya ne to ba su san dawan garin ba ne kawai.”

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Irin wannan batu na gyaran jiki ko kuma tsare gida da mata ke yi na janyo kace-nace a tsakanin magidanta har ma da malaman
addini.