[Kannywood]Hausawa asalin munafukai ne inji Nafisa Abdullahi

0

[Kannywood

]Hausawa asalin munafukai ne inji Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa
Abdullahi ta saka wani hoton tauraruwar
fina-finan Indiya, Deepika wanda hoton ya nuna tsiraicin deepikar, Nafisar dai ta
saka wannan hotone dan ta taya
tauraruwar fim din Indiyar murnar
zagayowar ranar haihuwarta.

sannan kuma ta bayayyana cewa dama da gangan ta saka hoton dan ta san wasu zasu iya yin magana.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

usun tanka, domin wani yace mata tayi
wannan abune a banza, kuma Nafisar ta
mayar mishi da martanin cewa shima
kuwa taga yana yiwa wasu jarumai da
yakeso abubuwa a dandalinshi shima a
banza.

Wani dake goyon bayan Nafisar akan
wannan batu yace, “Hausawa akwai
munafurci wallahi, idan bakwason irin
wadannan abubuwa daga gurin masu
nishadantarwa to kawai a daina
nishadantar daku, domin ita harkar
nishadantar da mutane abinda ta kunsa
kenan”.

Bayan daya gama wannan batu nashi sai
Nafisa ta rufamai baya da cewa” Rabu
dasu…..Asalin munafukaima”.

©24wikis