Kana Ganin Nigeria Zata kai labari a Gasar cin kifin Duniya kuwa??

0 1

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Ku babba yana mana ra’ayoyin ku da yadda kuke ganin Nigeria Zata Kasance Cin Kofin Dunya.

Yawwa Nigeria ta sada zumunta Da Engila an kuma doke Nigeria da ci 2-1 wand kuma dama a 1994 ingilan ta tqba cin Nigeria 1-0.

Hakan ce tasa Wakilin Mu Abba Adamu yayi Nazari A kan wannan wasan da zaa gudanar na neman cin kofin duniya.

Inda yake ganin cewa shin Nigeriar zata kai labari kuwa??

Najeriya har yanzu ta kasa doke Ingila a haduwa uku da
suka yi.

Sun taba haduwa a gasar cin kofin duniya da aka gudanar a 2002 inda suka tashi babu ci.

Mu dai muna fatan Nigeria Tayitayi Har ta kai final ta buga ta dauko kofin Ta kawo mana shi.

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram