Kamar Yadda aka Saba yau ma sai Nacci Kwallo- Ahmad Musa

0 7

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Yauma kamar naci kwallo ne.

Shararren Dan wasan super Engle din nan Ahamad musa Yace yauma zai ci ball saboda dama ya saba.

Wakilin mu Abba Adamu Ya rawaito mana cewa;

KARANTA WADANNAN;
1 of 95

“Ahamd musan yacce a duk ranar da ya hadu da Messi ko kuma suna kwallo da shi to sai yacci Kwallo”

Munawa Nigeria fatan Alkhairi.

Allah ya bata nasara

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram