Kalli yadda wata Musulma ta auto kirista

0 20

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Madam Binta Masi Garba, Sanata dake wakiltar Arewacin jihar Adamawa, a baya, tace mahaifinta ya kone dukkan
kayanta bayan da ta bar addinin Islama ta bi Yesu, a cewarta,

‘Nasha bakar wahala daga iyaye na bayan na bar addininsu na bi Masihanci, inda suka kone dukkan dukiyata bayan da na auri kirista ina Yarinya.’

wannan itace matar

Sai dai Mahaifin nata, Tumba Garba, dattijo tsohon soja, yanzu ya fito ya wanke kansa, inda yace shi kam baya kyamar duk wani mai canja addini a dangi, domin shima da dan Kirista ne, amma ya musulunta ya bar iyayensa a
Kiristanci.

KARANTA WADANNAN;
1 of 96

A cewarsa, yayin ganawa da wata
kungiyar musulmi, a yaankinsu a
arewacin Adamawa, ‘nayi farin ciki ranar da diyata ta kai ni na gana da shugaba Buhari, domin a baya yana mulkin soja na gwada hakan banci nasara ba’.

‘Diya ta bata cimma addinin Islama ba, a kalamanta na baya, ba kuma ta bakanta min ba nayan ta bar addini, hasali ma,
murna na taya ta, na kuma sanya mata albarka tare da sabon angonta, domin mu danginmu na kowa da kowa ne’.

Sanatar itama, tace masu adawar siyasa su yi adawa da ita, kan irin ayyukanta na siyasa, ba wai kan batun addinanci da kabilanci ba.

A yankin Adamawa har yanzu ana samun dangi dake da musulmi da kirista, kuma ba’a fiye jin kansu kamar a arewa maso yamma ba.

©naijhausa

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram