Kalli hotunan abincin da ake bawa masu tsaron fadar shugaban kasa

0 4

Click to subscribe my channel

Takaici dai ya dabaibaye yan Najeriya da dama yayin da wasu hotunan da aka yi ikirarin cewa na kalar abincin da ake bawa jami’an tsaron dake gadin fadar shugaban
kasar Najeriya ne ya bazu a kafafen
sadarwar zamani.

Kamar dai yadda majiyar mu ta gidan jaridar Sahara Reporters ta fallasa, ta bayyana cewa duk da irin makudan kudaden da ake warewa da suka kai akalla Naira biliyan 1, sun bayyana kalar abincin a matsayin na cin mutunci kuma kaskanci.

Arewaclass  dai ta samu cewa a tun farko ma dai shekaranjiya shugaban kasar na Najeriya ya gabatar da kasafin kudin shekara ta 2018 da ya haura Naira Tiriliyan 8 a gaban ‘yan majalisar tarayya kamar dai yadda doka ta tanadar.

Ga dai hotunan abincin nan:

Wannan hoto ne
KARANTA WADANNAN;
1 of 236
Ga wani ma

Click to subscribe my channel