Kalaman soyayyar mu Na yau

0 43

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

SO da QAUNA shi so afuska yake a hankali yake shiga xuciya ya xauna.

KARANTA WADANNAN;
1 of 5

amma i dan a ka samu akasi bai samu damar shiga xuciya ba to iska ko ruwa masu qarfi xasu iya wucewa dashi.

Amma qauna ajinin jiki take kamar yadda sayun itatuwa suke yawo a cikin duniya haka qauna take cikin jini a jikin mutum!

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram