Kada Buhari ya yi tunanin dawowa mulki a 2019 – Aisha Yesufu

0 3

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Rahotanni sun kawo cewa, shugabar
kungiyar dake fafutikar ganin
gwamnati ta ceto ‘yan matan da yan
ta’addan Boko Haram suka sace (BBOG) Aisha Yesufu ta shawarci shugaba Buhari kan cewa karda ya yi gigin dawowa mulki a shekarar 2019.

Ta bayyana cewa gudunmawar da
shawarar za ta iya baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari game da dawowa mulki a shekarar 2019 shine kada ya yi yunkurin cewa zai zarce tunda ya gaza.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Aisha ta sanar da hakan ne a shafinta na Twitter inda ta kara da cewa, taimako guda da za ta yiwa shugaban kasar bayan kammala wa’adin mulkinsa shine na taya shi kwashe inashi inashi daga fadar shugaban kasazuwa kauyensa daura.”

Get real time updates directly on you device, subscribe now.