Ka san ya Zaka Gina Soyayyar ka?

0 89

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Ka san yaZaka Gina Soyayyar ka?

Hakika soyayyar da’aka gina akan turbar gaskiya bata taba xamowa abanxa.

KARANTA WADANNAN;
1 of 5

rashin gina soyayya akan gaskiya hakan yakan haeparda tashin tashina akan masoya guda 2 batareda sunyi niyyaba.

shawara akan ku masoya aduk lokacin da kuka tsinci kanku acikin tarkon so toh kayi/kiyi kokarin bayyana manuparka akan masoyinka batareda kayi masa karyaba.

ina patan masoya kuxamo masu gaskiya da rikon amana ga masoyanku ina mai yi muku patan nasara agareku!!!.

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram