Ka rike Kudin ka Bama so- EFCC zuwa ga Ganduje

0 52

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Shugaban hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, Ibrahim Magu ya mayar da hannun Kyauta baya, inda Yaki karbar kyautar Naira miliyan goma da Ganduje ya baiwa hukumar domin shirya gasar gudun yada kanin wani.

Magu ya bayyana cewar hukumar bata karbar tallafi na kudi daga hannun Gwamnoni.

KARANTA WADANNAN;
1 of 93

A ranar Litinin ne dai mai magana da yawun Gwamnan Kano Aminu Yassar ya bayyana cewar Gwamnan ya baiwa hukumar tallafin Naira miliyan goma dan ta shirya wata gasar tsere.

#arewablog

Get real time updates directly on you device, subscribe now.