IGP ya ya tabbayar da bawa Aisha Buhari Motoci- Bayan tace be bata ba

0 3

Click to subscribe my channel

Kwanaki wani Sanatan Najeriya ya zargi Sufetan ‘Yan Sanda da wasu lafi

Hajiya Buhari ta karyata maganar amma da alamu akwai kanshin gaskiya

IG yace yana da hurumin ba da motoci domin tsare Uwargidar Shugaban Ku na da labarin rikicin da ake yi tsakanin Sufeta Janar na ‘Yan Sanda watau IG da kuma Sanatan Kudancin Bauchi Isa Hammah Misau.
 

 

Sanata Misau ya zargi IG na ‘Yan Sanda da ba Uwargidan Shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari kyautar wasu motoci har 2 domin hidimar ta.

A cewar sa kyautar sun saba doka kuma tuni Matar Shugaban kasar ta karyata maganar.

Sai dai Sufetan yace tabbas ya ba
Uwargidar Shugaba Buhari motocin ne domin kula da tsaron ta ba don hidimar kan-ta ba.

Sufetan yayi wannan bayani
ne ta bakin kakakin Hukumar ‘Yan
Sanda Jimoh Moshood kamar yadda mu ka ji.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Hukumar ‘Yan Sanda ta ba da motocin ne ta hannun Dogarin Matar Shugaban Kasar Sani Baba-Inna.

Motocin su ne Toyota Sienna da Toyota Hiace domin aiki a tawagar ta.

Matar Shugaban kasar dai ba ta bayyana cewa an ba ta motocin da za su rika tsare ta ba a jiya.

©naijhausa
Kukasance damu q shafin mu na facebook  www.facebook.com/arewaclass

Click to subscribe my channel