Hotunan Jana’izar General Alkali

0 40

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

A yau a ka gudanar da jana’izar janar Alkali a Babban Birnin tarayya Abuja.

Janaizar ta samu halarta manyan mutane kamar irin su: Babban Hafsin Sojan Kasar nan da mayan mutanen kasar nan da yan uwa da abokan arziki.

General Alkali
Hakkin mallakar hoto legit

An gano gawar Janar Alkali ne bayan hukumar sojin da sauran hukumomin tsaro sun kwashe kwanaki masu yawa suna gudanar da bincike a garin na Dura-Du.

General Alkali
Hakkin mallakar hoto legit
KARANTA WADANNAN;
1 of 12

Hotunan janaizar kenan bayan anfito da gawar sa daga masallaci.

Hakkin mallakar hoto legit

A halin yanzu, hukumar sojin Najeriya ta fitar da sunayen wasu mutane da ake zargi suna da hannu cikin kisan Janar din kuma ana cigaba da gudanar da bincike kafin daga bisani a gurfanar da su gaban kotu.

Hakkin mallakar hoto legit

Allah Ya bayyanasu su.

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram