Hanyan da zakabi wajen dawo da abun da ka goge a wayrka

0 0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Yadda zaku dawo da files bayan kun goge su Kamar yadda wasun mu suka sani, computer tana da wani software mai suna (recycle bin). Ita ma wayar android tana da takwaransa mai suna (dumpster). Shi wannan Application yana da Amfanu kamar haka:- 1. Yana baka damar dawo da duk wani abu da ka goge, wanda ya kunshi Apps, audious, videos, folder, da sauran su. 2. A duk lokacin da ka goge abu zaka samu space a memoryn ka na adadin girman abunda ka goge. 3. Zaka iya sauraron audio da ka goge, ko kallon videon daka goge, ba tare da ka dawo dashi memoryn ka ba. 4. Duk abunda ka goge inka tashi dawo dashi zai dawo dashi cikin foldern da yake a Da. 5. Zaka iya goge abu (file) a memory ko a . 6. Yana amfani a rooted da unrooted android. Saide wannan Application yana cika, akwai adadin abuwan da yake dauka. Dan sauqo dashi yi search a google.com Idan ka saqqo da shi (download), saika bude shi za kaga arrow, saika danna arrown nan. Idan ka gama danna arrow din, zai fita (exit) da kanshi, in bai fita ba saika fita da kanka. Sai ka kashe wayar ka kunna ko kayi restart. Saika gwada goge abu, kaje ka bude wannan app din, zaka abun da ka goge sai ka danna akan shi, za kaga abubuwa uku play, restore, delete. Restore shi ne dawo da abunda ka goge, delete kuma gogeshi kwata- kwata a wayar, play kuma kunna abun. [you] in kanada tambaya kayi

Get real time updates directly on you device, subscribe now.