Dwonload vedion sabuwar wakar Nura M Inuwa- Hujjata

0 1,801

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Sabuwar wakar Nura M Inuwa Mai suna ” Hujjata ” nasan wasunku sun santa wasu ba su santa ba domin burinmu a kullin wannan shafin shine nishadantar daku masoya da zafafan wakokin hausa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Jani ka tafi dani mai karya ko yaushe shike yin dadi baki So yazama hujjata

– Soyayya sa’ace ni kai zan baiwa yarda

– Zancen ciki na mance tunda tsirona yai huda

KARANTA WADANNAN;
1 of 58

– Yanka da wuka zaifi shiko sara sai adda

– Cene ka lamunce Inyi kiranka da dan auta
– Kin mikon na cafka nai sama nabar tatata

– Na godewa Allah wanda ya barmin ke kyauta

– Kince komai tsada kin siye dukan hajata

domin Kalla A NAN

DWONLOAD VEDIO HERE

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram