Dwonload Sabuwar Wakar Rarara Tsula ya koma tsilla-tsilla

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar shararren mawakin nan kenan Dauda kahutu rarara mai suna tsula ya koma tsilla tsilla.

Wacce yayi ta a kan wani dan siyasa da bai fadi sunan sa ba, inda yake nuna cewa wannan dan siyasan fa ya bata bat, sbd ya tashi bashi da cas bashi da as.

KARANTA WADANNAN;
1 of 56

Amma dai kuji daga bakin sa yafi dadi domin kuwa haka Hausawa suka ce .

Ga wakar nan

DWONLOAD MP3 NOW

Get real time updates directly on you device, subscribe now.