Download sabuwar wakar kwankwaso jagoran talakawa yan likimo ina aka aka kwana???

0 26

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Wannan Sabuwar Waka CE Daga Babban
Abokin ( Sulen Kudi Direban Waka) Dauke
Zaune A Kano.
Jama’a Kadan Ke Nan Kuke Gani Sababin Wakoki A Wannan Shafi Namu Na arewaclass.com.ng Fatan Mu Dai Kukasance Tare Damu A Koda Yaushe Domin Samun Sababin Wakokin Siyasa Bandaban.

Muna Shedamuku Da Cewa Ku Jiramu Nan Bada jimawaba Zaku Jimu Dauke Da Wata Sabuwar Waka Ta ( Kwankwaso ) Wadda Hazikin Mawakin Yayima Lakabi
Da ( Giwa Zata Shiga Kano )
Abinda Yasa Ankayi Wannan Waka Shine Yayinda Baba Buhari Da Ganduje Suke Gudanar D Taro A Kano, Shi Kuwa Kwankwaso Yayi Tafiya Wasu Da Dama Sunyi Tsokaci A Kan Wannan Tafiya Da ( Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ) Yayi.
KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram