Download sabuwar wakar Hussaini Danko “Hassada”

0 167

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar husaini danko kenan mai
suna ” Hassada ” gaskiya wakar tayi dadi
sosai dan gaskiya taji kida saosai sabi da an bata ganga.

Wakar gaskiya tayi dadi sosai sabi da yayi magana mai kyau akan hassada Allah ka  rabamu da hassada.

GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR:-
– Mai sama Allah ne gatanmu
– Shi yaufa yau har nasamu
– Munbi halak mai dadin kamu
– In ankasa kunnan sauraranmu
– Layin usaini waka ce
– Acikinta zai zubo zance
KARANTA WADANNAN;
1 of 236
– Mai hankali ya tantance
Kai sai ma ka saurara
©arewablog

Get real time updates directly on you device, subscribe now.