Download sabuwar wakar Habeeb Na kamu da sonki

0

Sabuwar wakar mawaki Habeeb Nasanba
kowane ya sanshi ba Gashi dai a cikin
wakarsa ” Nakamu Da Sanki ” da sanu kuma zamu na kawo muku wakokinsa.

Gaskiya wakar tayi dadi kai so ba abinda
baya sawa kuma wakar soyayya ce.

GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR:-
– Nakamuda sanki kibani sanki mu damke alkawari

– So naki ayau shine yake sani yawan nazari

– Nakamu da sanka dan kawai ka nake
marari So dani da kai so ace muriqe alkawari

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

– Nazo gareki ki bani zoben so na alkawari

– Domin aguna ke kadaice ni nake fahari

– Zuciya dake din taiyi sabo saikimin uzuri

– Nasan rabon kwado kasa zai duba kiyo
nazari.

Download Now

©arewablog