Diyar margayi Rabilu musa Ibro zata Angwance

0 7

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Babban jarumi kuma mai shirya fim din hausa Falalu Dorayi ya sanar da wannan a shafin shi na Instagram.

kamar yadda ya wallafa a shafin shi za’a daura auren ne a Danlasan warawa dake karamar hukumar Wudil nan jihar Kano ranar asabar 20 ga wata jinairu

KARANTA WADANNAN;
1 of 93

Ana gayyatar kowa da kowa wajen wannan taron aure.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.