Dalilin Shiga Ta Harkar Fim

0 1,557

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

saharariyar Jarumanan  Fatima Abubakar wacce aka fi sani da Fati Shuuma ta bayyana manyan Dalilan ta na kasancewa Cikin kannywood.

Ta BAyyana Hakan ne A tahar talabijin ta Arewa24 a Cikin shirin ga fili ga mai doki wanda yake tattatawunawa da jaruman kannywood ta hanyar gabatarwar Aminu Sharif momo.

“na shiga kannywood ne don ganewa idona gaskiyar cewa ana iskanci da duk jarumar da ke son kasancewa a cikin masanaantar kamar yadda ake fada kokuwa, sannan samun kudin kashewa, zanyi suna kamar dai suaran jarumai” in ji ta.

KARANTA WADANNAN;
1 of 38

an sake jefa mata tambayar cewa zata iya fadan addadinb films din da ta taba fitowa a ciki?

Tace; “eh duk da dai suna da yawa amma zasu iya kaiwa 70,ta kuma bayana AdamA zango Da Jamila na gudu sunne Jaruman da Sukafi Birgeta”

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram