Dadin Kowa Sabon Salo Episode 97

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Domin Cigaba da kallon shirin Dadin Kowa:

Inda Za muga Cewa;

Duk da kamaye yana fishi da Hannatu amma hankalinsa ya tashi saboda rashin ganinta a gida, yabi duk wata hanya da zai ganta abin ya gagara, yayin da a gefe guda sabuwa ta turjewa Mal Ayuba a karon farko.

KARANTA WADANNAN;
1 of 15

Get real time updates directly on you device, subscribe now.