Dadin kowa Sabon Salo Episode 96

0 181

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Domin cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.

ACIKIN WANNAN SATIN:

Bayan Kamaye ya sanar da Ayuba cewa Hannatu na dauke da juna biya, yaya zata kaya a tsakanin su?

KARANTA WADANNAN;
1 of 15

Shi kuma Zayyad yana can yana shirin kai sabon farmakin da ya sa ma suna “Kan Mai Uwa da Wabi” Kar ku bari a baku labari.

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram