Dadin kowa Sabon Salo Episode 95

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.

ACIKIN WANNAN SATIN:

Hankalin Kawu Malla ya matukar tashi a lokacin da ya tarar da Bintu tare da I.B. Jikin Garbati ya ki ci, ya ki cinyewa.

Shi kuma Nasir ya shiga wani hali sakamakon kin kulashi da Stephanie ta yi.

KARANTA WADANNAN;
1 of 23

wanne mataki Nasir Zai Dauka Kenan.

kawai dai kalli da naka mai ganin ka ga yadda zata kasance

Get real time updates directly on you device, subscribe now.