Dadin Kowa Sabon Salo Episode 94

0 161

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.

ACIKIN WANNAN SATIN:-

Abubuwa sun ci gaba da daukar zafi a yayin da Adama ta himmatu wajen ganin ko ta wane hali sai ta aurar da Hannatu ga Ayuba duk kuwa da tana da tsohon ciki.

Al’amarin yayi mutukar girgiza kamaye lokacin da ya gano abin da suke shirin kullawa.

KARANTA WADANNAN;
1 of 23

A wane bangare kuma na dadin kowa, matsalar shaye-shaye ta fara wuce gona da iri, domin abin har ya fara shafar wadanda ba su ji ba, ba su gani ba.

Habiba da Maryam sun matsanta ko ta wane hali sai sun shawo kan mahaifiyar Naziru don ganin ya auri Maryam, ko da hakan na nufin su ba ta cin hanci ne ton su lallashe ta.

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram