Dadin Kowa sabon Salo Episode 91

0 48

Click to subscribe my channel

A SATIN DA YA GABATA:-

A satin da ya Gabata Munga Yadda Mallam Dalha yaga Mallam Ayuba a wajen hannatu, Mun kuma ga yadda IB yake neman Bintu ta Rabu Da Hussna.

A WANNAN SATIN:

KARANTA WADANNAN;
1 of 23

Ana wata ga wata, an fara takun saka tsakanin Madam Gloria da Samuel. Bintu da I.B sun fada tarkon soyayya. Shi kuma Aminu sai shagalinsa yake da kudi a hannunsa wanda ya sa ramboya fara zarginsa.

zaku iya kallo lai tsaye daga youtube Batare da kun sauke izzuwa kan wayoyin ku ba idan bakwa raayin Hakan.

DOMIN KALLO KAI TSAYE
Simon saukewa izuwa kan wayoyin ku


DOWNLOAD MP4 NOW

Click to subscribe my channel