Dadin kowa sabon Salo Episode 92

0 24

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

A satin da ya gabata mun ga yadda ta kya a gidan madam gloriya da kuma Aminu AK da Dan babba yadda abokan sa suka zo tafiya da shi.

A wannan satin

KARANTA WADANNAN;
1 of 23

Madam Gloria da Daniel sun shiga tsaka mai wuya, hakan ya sa suka yanke shawarar bawa Stephanie zabi tsakanin Samuel da Nasir. Shi kuma Alhaji Buba ya na can ya na barin kudi, yana neman Danbaba.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.