Dadin Kowa Sabon Salo Episode 90

0 52

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

A satin da ya gabata mukawo muku dadin jowa sabon salo kashi na 89 yau kuma gashi mun zo muku da kashi na 90.

Inda a

A wannan satin zamu ga:-

KARANTA WADANNAN;
1 of 23

Gwarama ta barke a gidan Malam Musa bayan da ya bukaci Baraka ta dauko masa kudin da ya ba ta ajiya. Baraka ta nemi kudin a inda ta ajiye sama da kasa ta rasa, inda har ta fara tunain cewa Badaru ne ya yi mata halin bera, abinda ya haddasa mummunan bacin rai gidan.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.