Dadin Kowa Sabon Salo Episode 89

0 40

Click to subscribe my channel

A kokarin mu na kawo muku abubuwan da zasu nishadantar daku, yau ma munkawo muku cigaban shirin nan na dadin kowa sabon salo wanda arewa24 ke gabatar wa a duk ranar asabar da daddare da kuma maimmaici ranar lahadi da safe.

A WANNAN SATIN ZA MUGA;

Ta faru ta kare, domin Adama ta sanar da Hannatu dalilin hidimar da Ayuba maigadi yake musu, sai dai Hannatu ta tubure akan ba ta yadda ba, yayin da a gefe guda wata sabuwar rigima ta kara barkewa a gidan Malam Musa. Abagare guda guda kuma Mal Hassan ya kai kan sa gaban malam Nata ‘ala.

KARANTA WADANNAN;
1 of 23

Domin ganin yadda za ta kaya ku kalli shirrin Dadin Kowa kasha na 89.

Click to subscribe my channel