Dadin kowa sabon sàlo Episode 89

0 215

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

A cigaba da kallon shirin dadin kowa sabon salo.

A satin da ya gabata an tsaya a inda kamaye ya fada Cikin injin kwqba kankare.

A wannan satin kuma Zamu gq inda:

KARANTA WADANNAN;
1 of 23

A yayin da Kamaye ya fado daga saman bene ya wuce cikin injin markada siminti, bayan an wuce dashi asibiti rai kokai mutu kokai, a cikin wannan yanayin Adama na zaune a gida tana ci gaba da kulle kullen aurar da Hannatu ga Ayuba Maigadi domin gujewa abin kunya, shin wanan auren zai yuwu ?

DOWNLOAD MP4 NOW

Bee with us for more

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram