Dadin kowa sabon salo Episode 85

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

A satin da ya gabata munkawo muku cigaban shirin nan da arewa24 tv ta ke gabatarwa kashi na 84.

Yau kuma ga shi mun zo muku da kashi na 85.

Inda zamu ga cewa;
ADAMA ta matsa akan maganar HANNATU.

AYUBA MAIGADI yayi halin nasa, amma kuma a wani bangaren ya hadu da abokin adawarsa wajen neman Bilkisu mai abinci wato Kofur Audu inda yake kokarin kwatar kansa. DANGWARI kuma yayi gamo inda KAWU MANU ya shima ya shiga hannu. Su AMINU AK sun yi baki.

KARANTA WADANNAN;
1 of 23

MARYAM tsohuwar budurwar NAZIR ta daura damarar yaqi.

DOWNLOAD MP4 NOW

Get real time updates directly on you device, subscribe now.