Dadin Kowa Sabon Salo Episode 75

0 84

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 75 ,An wayi gari Adama da Kyauta Dillaliya sun sha alwashin zubar da cikin Hannatu ko ta halin kaka, bayan da suka hadu da wani Likita daya kware wajen zubar da ciki. Sai dai Hannatu ta ki amincewa.

amma duk da haka Adama ta tursasa ta ba a son ranta ba, suka tafi wajen zubar da cikin. Sai dai sakamakon karshe ya bar baya da kura

KARANTA WADANNAN;
1 of 23

DOWNLOAD MP4 NOW

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram