Cigaba, kalli jirgi mai saukar angulu da wani yaro ya kera Nigeria

0 7

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Rahotanni sun nuna cewa wani yaro
mai basira dan kabilar Igala a jihar
Kogi ya kera jirgin sama mai saukar
angulu ta hanyar yin amfani da kayan aiki wadanda ya samo asali daga nan gida.

Kamar yadda arewaclass ke da labari ,wani mai amfani da shafukan yanar gizo ta Facebook mai suna Audu Idris Iko-ojo, wanda ya wallafa hotunan a shafinsa, ya rubuta cewa;
“Wannan aikin hannun wani yaro dan kabilar Igala ne wanda ke zaune a okenya da ke gaban makarantar
sakandare ta kwalejin kimiya, dan Mista sunday Emeje.

Iyayen wannan yaron basu da halin biya masa kudin makaranta, amma yaron nada baiwa”.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Jirgin sama mai saukar angulu da wani dan Igala ya kera

“Gwamnatin jihar Kogi da na tarayya da kuma al’ummar Igala; menene zamu iya yi don motsa wannan yaro? idan ba mu yi wani abu yanzu ba, wani kasa zai iya kwace muna shi a nan gaba”.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.