BAN KARYA DOKAR NIGERIA BA INJI BUKOLA

0 5

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

A cewar wata takarda dauke da sa
hannun hadiminsa, Yusuf Olaniyan,
Saraki yace ba wai da saninsa yaki
lisaffo kamfanin ba a lokacin da yake bada bayanai akan shaidar kadarorinsa ga hukumar dake kula da d’ar maáikata.

“An kafa kamfanin ne a shekarar 2001 tun kafin Bukola Saraki ya shiga harkar siyasa.

“Tunda aka kafa kamfanin ba a taba
amfana da ita ba.

Bata da asusun ajiya na banki, bata da wani kadara ballantana ace wai anyi amfani da itawajen harkallar .

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

“Sannan kuma ku sani cewa duk abin da ake bukata Saraki ya yi na zayyano abubuwan da ya mallaka duk ya yi, babu dokar da ya karya.”

Olaniyonu ya ce bisa ga dukkan alamu, Saraki ya manta da wannan kamfani ne tunda babu abinda da akeyi da ita.

©naij

Get real time updates directly on you device, subscribe now.