Babu wata Jaruma da zata samu daukaka kamar Ta Rahama sadau

0 18

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Kanuna gani cewa zaa samu wata jarumar da zata samu daukaka irin wacce Rahama ibrahim sadau ta samu kuwa.

Ita dai jarumar nan ya shigow industry ne a 2013.

Kuma ta samu award daban daban wand a har takai ta samu a majalisar dnkin duniya.

Inda daukaka tasa ta ta zama kawar prianka chofra.

Wacce shararriyace ita ma a Duniya.

A wannan shekarar da muke ciki ta 2018 ma dai ita ce ta samu award na jarumar jarumai.

Haka ne yasa wakilin mu Abba Adamu ya shirya mana wannan Rahoto domin ji Taayoyin ku da abin da kuke tunani game da Daukakar ta da kuma wa kuke ganin zata iya maye gurbin ta??

Zaku iya kasancewa damu a youtube ta hanyar taba wannan rubutu dake kasa;

TABA NAN DOMIN KASANCEWA DA MU A YOUTUBE DOMIN SAMUN SABABIN FINA-FINAI

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram