Atiku Abubakar yasamu goyon bayan manyan Kannywood

0 6

Click to subscribe my channel

Mun samu labari daga Abu Sidiqu cewa wasu ‘Yan wasan fim sun yi wani taro a Garin Kaduna inda har su ka nuna alamun marawa Alhaji Atiku Abubakar baya a zabe mai zuwa.

‘Yan wasan fim na Kannywood na
marawa Atiku baya bisa dukkan alamu.

Irin su Fati Muhammad su ka halarci
taron inda aka kara mata girma a
harkar. Sauran manyan Taurari irin su Adam Zango da Rabiu Rikadawa da wasu Darektoci ma ba a bar su a baya ba.

Sauran wadanda su ka halarci taron a Kaduna sun hada da Abida Mohammed da Fati Washa, Sadiya Gele, Tahir I.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Tahir, Shamsu Cash Money, Abbas
Sadik, Mama Binta, Binta Kofarsoro,
Fati Yola, Fati Mama, Hadiza Kabara,
Fati K.K., da dai sauran su.

Ana tunani Wazirin Adamawa Atiku
Abubakar zai tsaya takarar Shugabanci a 2019.

Kuma da alamu a wajen taron
da aka karrama Fati Muhammad sun nuna goyon bayan su ga tsohon
Mataimakin Shugaban kasar Alhaji
Atiku Abubakar.

Source: naijhausa.com

Click to subscribe my channel