Anshawarci mataa da suyi koyi da Halayen Rahama Sadau

0 3

Click to subscribe my channel

Wata gamayyar kungiyoyin matan dake daukacin jahohi 19 na Arewacin Nijeriya sun shawarci dukkanin matan dake a yankin
Arewacin Nijeriya da suyi koyi da kyawawan halayen jarumar nan ta fina-finan Hausa na masana’antar Kannywood watau Rahma
Sadau.

Gamayyar kungiyoyin dai sun yi wannan kira ne jim kadan bayan sun kammala taron su da suka sabayi a lokaci lokaci inda kuma suka
nuna sha’awar ta su fili karara ga halayen na jarumar da suka bayyana cewa masu kyau ne
kuma abun sha’awa.

An shawarci daukacin matan Arewar da su rike sana’ar duk da suke yi sosai ba tare da damuwa da cece-kucen da jama’a za su rika yi
masu ba tamkar dai yadda jarumar ta ke cikin yi.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

A baya dai kungiyar masu shirya fina-finan na Hausa sun dakatar da jaruma Rahma Sadau daga yin fim saboda abinda suka kira saba
dokar su da ta yi yayin da ta rungumi mawak a cikin wata waka da suka yi.

©alummata

Click to subscribe my channel