An tsaurara matakai yayi kama war sabuwar shekar

0

An tsaurara matakan tsaro a manyan biranennduniya yayin da ake shirin shiga sabuwar shekaranta 2017.

A wasu biranen kasashen yamma, da suka hada da London, da Brussels da Berlin, an girke karinndubban ‘yan sanda gabanin bukukuwan shigansabuwar shekarar

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

An sanya shingaye na kankare a wuraren taruwar jama’a a tsakiyar birnin Paris, da Madrid da New York don kare aukuwar hare-hare da manyan motoci, kwatan-kwacin wadanda aka kai a baya anbiranen Berlin da Nice.

An hana jama’a yin shagulgulan sabuwar shekarar a Dhaka, babban birnin Bangladesh, wanda ya yi fama da hare-haren ‘yan bindiga masu alakanta kansu da Musulunci.