An rage haraji a kan wasu kayyayaki 89

0 2

Click to subscribe my channel

A ci gaba da kawo sauye-sauyen da take yi don saukaka wa talakwa tare da inganta tattalain arziki, Gwamnatin Tarayya ta sanar
da rage haraji kan sama da kayayyaki 90 da ake shigowa dasu daga kasashen waje.

A wata takarda da Ma’aikatar Kudi ta Kasa ta fitar mai dauke da sa hannun Minista Kemi Adeosun, an sanar da kayan kamar haka; .

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Ganyen shayi, madara, man shafawa,nsarrafaffen tumatur daga vinegar, sinadirin ethyl don hada magunguna, man giris, sinadirin hypochlorites; sinadaran rini, supa
gilu da gam.

Sauran kayan sun hada da mayukan da aka yi daga fetur da bitumen, sinadirin alkylbenzenes da fatty acid; bututu, pipe na ruwa, leda, takarda da sauran kayayyaki da dama da ake amfani da su a gona, asibiti, masarrafar tama da ‘karafa, kayan sawa da kuma kamfanonin jirgin sama.

Click to subscribe my channel