An daure likitoci sahoda dasgeh koda

0

An yankewa wasu mutane goma sha shida,
akasarinsu kwararrun jami’an lafiya, hukuncin
daurin shekaru biyar a kurkuku a China, saboda
sun yi tiyatar dashen koda ba bisa ka’ida ba.

Mutanen wadanda suka fito daga lardin Shandong,bsun hada da likitoci biyu, da maibkashe radadin
tiyata, da kuma ungozoma.
Mutanen sun samo wadanda ke so su sayar davkodar su, da kuma masu bukatar a yi musu Ldashen ta ne.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Sun caji masu so a yi musu dashen kodar kusanbdala dubu sittin akan koda daya, amma kuma,bsuka biya mutanen da suka bayar da kodar ta subdala dubu shida kowacce daya

TKarancin masu sha’awar taimakawa da kodar abChina dai, ya sa kasuwa ta budewa masu dashen
kodar.