Allah yayiwa Mahaifin Jarumi Dan Auta Rasuwa

0 66

Click to subscribe my channel

Innalillahi Wa Inna’ilaihi Raji’un Allah yayiwa mahaifin Ibrahim Dan Auta rasuwa da jiya.

KARANTA WADANNAN;
1 of 38
Hakin mallaka Hausa22blog

Jaruma kuma fitaccen dan wasan barkwanci na camama wato Ibrahin Dan Auta ya rasa mahaifinsa jiya lahadi 21/October/2018.
Da haka shafin mu yake mika sakon ta,aziyyah zuwa ga Dan Auta Allah yaji kansa yasa ya huta.
Allah ya albarkaci zuri,ar daya bari yasa Aljannace makoma a gareshi.

Click to subscribe my channel