Allah yayi wa tsohon Shugaban Kasa Rasuwa

0

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un! Rahoton da ke shigo mana yanzu daga hannun babban hadimin shugaba Buhari kan sabbin kafafen yada labarai, Bashir Ahmad, na nuna cewa Allah ya yiwa tsohon shugaban kasan Najeriya, Alhaji Shehu Shagari, rasuwa.

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya tabbatar da wannan labari a shafinsa na Tuwita da yammacin Juma’a misalin karfe 7:30.

KARANTA WADANNAN;
1 of 93

Allah Ya jikansa ya masa Rahama Yasa ya Huta

©arewaeulers