Albarnawi mushirki ne inji SHEKAU

0 2

Advertisement

Tsohon Shugaban kungiyar Boko Haram a Najeriya Abubakar Shekau, ya yi watsi da matakin maye gurbin sa da kungiyar masu fafutukar kafa daular Musulunci a Iraqi da Syria wato IS ta yi da wanin sa. A jiya laraba ne aka nada Abu Mus’ab al-Barnawi a matsayin sabon shugaban kungiyar IS reshen yammacin Afurka. Amma Abubakar Shekau wanda aka shafe shekara guda ba ji duriyar sa ba, da sauran magoya bayan sa, sun kira sabon shugaban da mushuriki ne da ya kaucewa tafarkin da kungiyar Boko Haram ke kai. Ya kuma jaddada ce wa shi da magoya bayan sa su na nan kan akidar su;
KARANTA WADANNAN;
1 of 232

Get real time updates directly on you device, subscribe now.