Aisha tsamiya ta sharara karya a bainar jama’a

0 14

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Jaruma Ai’sha Tsamiya ta sharara karya a bainar jama’a

A cikin wani lamari mai matukar kunya da dariya, an bankado jirgin fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood mai suna Ai’sha Aliyu da aka fi sani da Tsamiya inda aka gano cewar jarumar ta sharara karya ne kawai a bainar jama’a a
cikin wani shiri na gidan Talabijin na
Arewa24.

Mun samu dai cewa a kwanan baya ne jarumar ta sanar da samun gurbin karatun ta a budaddiyar jami’ar nan ta gwamnatin tarayya da ake yiwa lakabi da National Open University (NOUN) a turance domin ta yi karatun kimiyyar lafiya watau Health Technology.

NAIJ.com amma ta samu daga majiyar mu cewa ba a yin wannan a
jami’ar kamar dai yadda Daraktan
Watsa Labarai na jami’ar, Malam
Ibrahim Sheme, ya fada wa majiyar ta mu.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Da yake karin haske, jami’in yada
labarai na jami’ar ya kuma bayyana
cewa watakila dai jarumar na so ne ta cewa Public Health don kuwa shine kadai kwas din da jami’ar ke koyarwa da ya danganci lafiya.

Daga nan ne kuma sai ya jinjinawa
jarumar game da yadda take da
zummar yin karatu ba kamar sauran
wasu matan ba.

©naij

Get real time updates directly on you device, subscribe now.