Ado Gwanja Yana Gayatar kowa da kowa Daurin Auren sa

0 117

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Shararren mawakin matan nan wato Adamu isah Gwanja Yana gyatar kowa da kowa Zuwa wajen Daurin Auren sa da zaa Gudanar ranar 12/10/2018 ranar Jumaa mai zuwa.

Ya sanar Da wannan gayata ne ta hanyar dandalin sada zumunta na instagram inda Abokin sa Horo_dan_mama ya sanya shima a nasa Shafin

KARANTA WADANNAN;
1 of 39

muna Aduaar Allah ya bada zaman lafiya

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram